Kalli Zafafan Kwalliyar Jaruman Kannywood Na Taya Nigeria Murnar Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61

Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Jiyane 1 Ga Watan October Nigeria Tacika Shekara 61, Da Samun ‘Yanchin Kai Yadda Har Mutane Da Dama Yan Kasar Suke Wallafa Hotunansu A Shafukan Sada Zumunta Na Taya Murna Ga Samun Wannan ‘Yanchin Kai.

Yadda Har Jaruman Masana’antar Kannywood Mazansu Da Matansu Ba’a Barsu A Baya Ba, Suma Sun Wallafa Hotunansu A Shafukansu Na Sada Zumunta Tare Da Bayyana Farin Cikin Ganin Wannan Rana.

Ga Hotunan Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Din Wanda Mutane Suka Sansu.

 

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wadannan Hotunan Na Jaruman Kannywood Akan Nuna Farin Ciki Da Samun Yanchin Kai Na Nigeria.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shiry-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan:

Jerin matan masana’antar kannywood guda 20 wanda suke ‘ya’ya da ba kowa ne ya sansu ba

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jerin jaruman kannywood mata guda 10 mafiya kyau a wannan shekarar ta 2021

 

Ku Karanta Wannan:

Bayyanar Maryam Yahaya A Shagalin Murna Ranar Yanci Kai Da Kai Na Nijeriya Ya Bawa Mutane Mamaki

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button