Wannan shine dalilin dayasa Aka refe Jami’ar Obafemi Awolowo Dake Jihar Osun.

Hukumomin Jami’ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun a kudancin Najeriya sun rufe jami’ar har sai ‘baba ta gani.
A safiyar yaune muka Sami wani rahotan daga manema labaranmu na Jihar Osun yatabbatar Mana da Gasaskiyar rude jimi’ar Awolowo dake Jihar Osun.
Biyo bayan sakamakon daliban makarantar sun gudanar da zangazanga acikin makarantar.
Kuna samun labarin Kai tsaye daga shafinmu na Dalatopnews A tare Dani A.Usman Ahmad.
GA KANUN LABARAN:
An rufe jami’ar ne bayan zanga-zangar da ɗalibai suka gudanar domin nuna fushinsu kan mutuwar wata ɗaliba a asibitin jami’ar.
Sanarwar da hukumomin jami’ar suka fitar, ta ba ɗalibai wa’adi zuwa 12 na ranar Asabar su fice.
Daliban jami’ar sun fito saman titi suna zanga-zanga inda suka rufe manyan hanyoyin ababen hawa a yankin na Na Jihar.
KU KARANTA WANNAN:
Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango
Hedikwatar Tsaro ta Nigeria ta bayyana Dalilin dayasa ta kashe wasu masu su a Jihar Barno.