Hotunan tsohon gwamnan jihar gombe sanata dan Juma goje tare da amaryar sa hajiya Aminatu dashiru

Tsohon gwamnan jihar gombe sanata dan juma goje tare da amaryar sa hajiya aminatu dashiru, wanda suka wallafa hotuna suna cikin shaukin soyayya kamar yadda zakuga hotunan a kasa.

Sun wallafa wadannan hotunan nasu ne sabida murna da din dadin a suke na dadewar auren su, wanda kowane miji da mata suna bukata auren su ya dade domin su sami ingancacciyar rayuwar aure.

Karanta wannan labarin

Jarumin shirin izzar so Lawal Ahmed ya bayyana dalilin da yasa ya shirya fim din izzar so

Sanata dan Juma goje ta dade da amaryar tasa hajiya Aminatu dashiru amma sabida jin dadin soyayyar a zaman takewar auren nasu yasa ako da yaushe yake ganin kamar sabon ango yake a wajanta.

Ubangiji Allah ya kara basu zaman lafiya mai dorewa, Allah ya kara dankon soyayya a tsakanin su.

Karanta wannan labarin

Ni Ba Musulmi Bane Amma Nasan Annabi Muhammad Yafi Kowa Daraja – Chicharito Hernández

Ga hotunan nasu a kasa sai ku kalla.

Karanta wannan labarin

Yadda Fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Sukayi Kwalliyar Murna Cika Shekaru 61 Da Ba Nijeriya Yanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button