IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

Fitaccen Shirin Film Dinnan Mai Dogon Zango Wato Izzar so Wanda Tashar Bakori Tv Take Haskawa A Duk Sati.
Ga Masu Bibiyar Shirin Film Din Wato Izzar so Zasu Ga Antsaya A Episode 61 Wancan Satin, Yau Kuma Zasuci Gaba Da Shirin Wato Izzar so Episode 62 Original.
Ga Bidiyon Ku Kalla Sannan Kuma Munaso Ku Watsa Bidiyon Nan Domin Yaje Wajen Mutane Dayawa Dasuke Bukatar Kallon Wannan Kayataccen Shirin Film Din Wato Izzar so.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Shirin Film Din Wato Izzar so Akan Darasin Film Din Ga Al’ummah.
Sannan Zamu So Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Jarumin shirin izzar so Lawal Ahmed ya bayyana dalilin da yasa ya shirya fim din izzar so
Kalli Zafafan Kwalliyar Jaruman Kannywood Na Taya Nigeria Murnar Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61