Jarumin shirin izzar so Lawal Ahmed ya bayyana dalilin da yasa ya shirya fim din izzar so

Kamar yadda kuka sani dai shirin izzar so shiri ne wanda yake zuwa muku a duk sati wanda shirin yakan nishadintar da al’umma, musamman ma ga wadanda suka fi fashimtar inda fim din yasa gaba.

Sai a wannan lokacin jarumin shirin kuma shahararre wanda ya dauki lambobin yabo a cikin shirin na izzar so Lawal Ahmed wanda ake kira da Umar Hashim a cikin shirin na izzar so.

Ya bayyana dalilin da yasa ya shirya wannan fim din mai suna izzar so domin labari ne wanda ya sabawa fina-finan da ake shiryawa a masana’antar kannywood.

Karanta wannan labarin

Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango

Wanda shirin fina-finan da ake a masana’antar kannywood ba’a cika yin fim akan addinin musulinci ba, ma’ana shine ba’a shirya fim ya zamo kashi 70% akan addinin musulinci sabanin ‘yan kudu suna nuna mushimmancin addinin su a cikin shirin fim din su.

Domin kuji cikekken bayani kan yadda akan shirya shirin fim din izzar so sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin cigaban wasu labaran namu ako da yaushe.

Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin

Jerin matan masana’antar kannywood guda 20 wanda suke ‘ya’ya da ba kowa ne ya sansu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button