Ni Ba Musulmi Bane Amma Nasan Annabi Muhammad Yafi Kowa Daraja – Chicharito Hernández

Kamar Yadda Kuka Sani Dukkan Mutanen Duniya Farko Da Karshe Babu Wanda Yakai Annabi Muhammad (SAW) Daraja, Haka Kuma Ko Kafirai Na Yanzu Sun Gaskata Haka Idan Suka Karanta Tarihin Rayuwarsa.

Chicharito Hanandez Fitaccen Da Wasan Kwallon Kafa Ne Yanzu Wanda Yake Taka Muhimmiyar Rawa A Sana’arsa Ta Wasan Kwallo A Kasar Mexico.

Ya Wallafa Wani Bayani A Shafinsa Na Twitter Yadda Yake Bayyana Cewa Ya Bibiyi Tarihin Rayuwar Annabi Muhammad (SAW) Acikin Litattafansu Sannan Kuma Ya Tabbar Dacewa Babu Wani Dan Adam Daya Kai Annabi Muhammad Daraja.

Wannan Furuchi Na Chicharito Hernandez Ba Karamin Sakamu Al’ummar Musulmai Farin Ciki Yayi Ba Duba Da Yadda Kafirai Ma Suke Yabonsa Kuma Suke Bashi Wata Daraja Da Ba Kowane Yakamata Abashi Ita Ba.

Sanna Kuma Wannan Wata Nasara Ce Da Addinin Musulunchi Yayi Akan Kafirchi Kullum Muna Addu’ar Allah Ya Karya Kafirci Da Kafirai, Ya Kuma Daga Musulunchi Da Musulmai Ameen.

Duk Da Dai Idan Mutum Zai Yi Gaskiya Ko Kai Wayene Idan Ka Bibiyi Tarihin Rayuwar Annabi Muhammad (SAW) Acikin Litattafai Zakaga Babu Wata Halitta Datakai Shi Daraja Ko Matsayi, Hatta Annabawan Dasuka Zo kafinshi, Duk Dama Dai Shine Yazo Daga Karshe Amma Kuma Shine Yafi Kowa Daraja.

Baya Da Haka Annabi Muhammad Shine Annabin Da Aka Turo Zuwa Ga Al’ummah Gabadayanta Daga Musulmai Da Kuma Kafirai Har Dabbobi Na Ruwa Dana Tudu Duk Annabi Muhammad Shine Shugabanmu, Allah Yakarawa Annabi Muhammad Daraja.

Shi Kuma Wannan Dan Wasan Kwallon Kafan Allah Yasa Ya Shigo Musulunchi Sanna Kuma Yayi Silar Shigowar Wasu Kafiran Kamarshi.

Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Abun Alfahari Da Kuma Farin Ciki Da Aka Yabi Annabi Muhammad (SAW).

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Sukayi Kwalliyar Murna Cika Shekaru 61 Da Ba Nijeriya Yanci

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shin Kunsan Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din izzar so Da Kuma Daukakarsa Yanzu IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tofah Sakon Meenah M Sadeeq Zuwa Ga Malam Isah Ali Pantamu

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button