Saurayi Yayi Silar Sakin Wata Amarya A Daren Farko Bayan Turawa Mijinta Hotunanta Na Lalata

Kamar Yadda Kuka Sani Ita Lalata Batada Rana Kuma Matukar Mace Takasance Mai Siyar Da Mutunchinta A Waje Gurin Mutanen Banza Ko Saurayin Da Zai Bukaci Kwanciya Dake Kafin Aure To Gaskiya Tayi Hasarar Da Bazata Mayar Ba

Kamar Yadda Muka Samu Wani Labari Daga Shafin Hausa Legit Sun Wallafa Labarin Wata Amarya Da Aurenta Ya Mutu A Daren Farko Biyo Bayan Turawa Mijin Data Aura Hotunanta Na Tsiraichi Da Wani Saurayinta Yayi.

Lamarin Ya Auku Ne A Saudiyya Yadda Angon Ya Saki Amaryar Bayan Samun Hotunanta Na Lalata A Shekarun Baya Kafin Su Hadu.

Acikin Rohoton An Bayyana Cewa Angon Ya Samu Wasika Tattare Da memory Da Wani Ya Turo Yana Zargin Amaryar Da Zama Mutumiyar Banza.

Nan Take Angon Yayi Saurin Bude Wasikar Domin Ganin Abunda Yake Ciki, Acikin Abunda Angon Yagani Ya Ga Amaryar Acikin Daki Tare Da Tsohon Saurayinta Sun Badala Wato Lalata.

Wannan Al’amari Baiyiwa Angon Dadi Ba A Take Ya Garzaya Wajen Shagalin Bikin Domin Ya Dakatar Da Al’amarin Da Ake Na Murnar Auren.

Sannan Kai Tsaye Angon Ya Saki Matar A Wajen.

Amma A Wani Bayani Da Muka Samu Amaryar Tayi Tsokaci Akan Lamarin.

Daga Baya Amaryar Tayi Tsokaci Akan Wannan Al’amari Domin Kuwa Shi Tsohon Saurayin Nata Daya Bayyana Hotunanta Na Tsirara Sunyi Soyayya Sosai A Baya Daga Baya Tayi Watsi Dashi Ganin Cewa Basu Dace Da Juna Ba, Sannan Ta Karbi Wannan Sabon Saurayin Da Iyayenta Suka Zaba Mata.

Ashe Wannan Al’amari Baiyiwa Tsohon Saurayin Dadi Ba, Yadda Yafara Zaginta Tare Da Daukan Alkawarin Tona Mata Asiri.

Toh Allah Ya Kyauta, Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ni Ba Musulmi Bane Amma Nasan Annabi Muhammad Yafi Kowa Daraja – Chicharito Hernández

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Sukayi Kwalliyar Murna Cika Shekaru 61 Da Ba Nijeriya Yanci

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button