Shin Kunsan Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din izzar so Da Kuma Daukakarsa Yanzu IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Babu Wani Shirin Film Mai Dogon Zango Daya Karbu A Wajen Al’ummah Sama Da Film Din Izzar so Wanda A Duk Satin Duniya Ake Haska Film Din a Tashar Bakori Tv Dake Kan YouTube.
Toh Amma Abunda Mai Karatu Mukeso Ya Fahimta Game Da Shirin Film Din, Idan Har Mai Karatu Yana Bibiye Da Shirin, Zaku Tabbar Sunan Da Aka Sakawa Film Din Kamar Baiyi Tasiri Acikin Film Dinba Duba Da Yadda Wasu Suke Zaton Soyayya Zasu Gani Sosai Amma Kuma Sai Akaga Film Din Ya Dauki Wata Hanya Dabam.
Idan Har Kun Kasance Masu Bibiyar Wannan Shiri Na Izzar zo Zakuga Yadda Film Din Bai Yi Dai-dai Da Sunanb, Duk Da Cewa Akwai Sunan Farko Na Cikin Film Din Da Wata Jaruma Guda Daya Takeyi Wato (izza) Jarumar Datake Wannan Dabi’ar Wato izza Itace Hajiya Nafisa Acikin Film Din.
Sannan Kuma Shi Jarumin Da Ake Ganin Shine Zakaran Gwajin Dafi Wato Lawan Ahmad Wanda Acikin Film Din Ake Kiransa Da Suna Umar Hashim Ba’a Ga Ya Karkata Kan Sunan Karshe Na Cikin Film Dinba Wato (so)
Sai Dai Kawai Ya Ta’allakane Akan Aikinsa Na Masana’ntar Dayake Aiki.
To Duk Da Dai Film Din Ba Wani Haushi Yake Bawa Mutaneba Hasali Ma Dai Mutane Suna Sonsa Duba Da Yadda Miliyoyin Jama’a Suke Tururuwa Wajen Kallon Wannan Shiri Na izzar so A YouTube.
Yau Anyi Hira Da Babban Darakta Na Cikin Film Din Wato Lawan Ahmad Wanda Ake Ganin Shine Wanda Ya Dauki Nauyin Film Din Gabadaya, Jarumin Ya Bayyana Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din Da Kuma Yadda Aka Ga Sunan Film Din Bai zo Dai-dai Da Labarin Film Din Ba.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Domin Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.
Labarin Makamanchinsa:
Jarumin shirin izzar so Lawal Ahmed ya bayyana dalilin da yasa ya shirya fim din izzar so
Ku Karanta Wannan Labarin:
Idan Na Samu Mijin Aure Sadaki Kawai Nake Bukata Ya Biya Cewar Ummi Zeze
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Kalli Zafafan Kwalliyar Jaruman Kannywood Na Taya Nigeria Murnar Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61