Yadda Fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Sukayi Kwalliyar Murna Cika Shekaru 61 Da Ba Nijeriya Yanci

Kamar Yadda Kuka Sani A Jiya Juma’a Kafar Sadarwa Ta Karade Da Hotuna Tare Da Yan Kutin Bidiyoyi Na Shagulan Bikin Ranar Cika Shekaru 61 Da Bawa Nijeriya Yanci Kai Da Kai Inda Suma Fadar Shugaban Kasa Tare Da Manyan Mutane Suka Gudanar Da Nasu Kwalliyyar Harda Iyalan Muhammadu Buhari Suma Sukace Baza A Barsu A Baya Ba Kamar Yadda Zamu Sako Muku Hotunan Kamar Haka
A Wani Bangaren Kuma Ta Fashe Da Wani Gaye A Lokacin Da Suke Gudanar Da Nasu Murna Da Sanyi Safiya Inda Ta Fashe Dashi Akan Babur A Lokacin Da Suke Murna Zagayowar Ranar Yanci Kai A Matsayinsa Na Dan Kasa
Daga Karshe Zamu Iya Cewa Allah Ka Kyara Mana Kasar Mu Duk Da Muna Da Yancin Kai Amma Namune Kai Yi Mana Zagon Kasa A Yanzu.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Jerin jaruman kannywood mata guda 10 mafiya kyau a wannan shekarar ta 2021
Har Yanzu Idan Na Tuna Da Abunda Ali Nuhu Yayi Min Abun Yana Sakani Damuwa Cewar Adam A Zango