yan sandan Jihar Delta ta samu nasarar cafke kasirgumi Dan ta Adda Dauke da Harsasai har kimanin 340 na Ak47.

Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta cafke wani da ake zargi ɗan fashi ne ɗauke da harsasai 340 da ya ɓoye cikin buhun garin rogo.

A yau asabat da misalin karfe 11:20am muntsinkayi wani mummunan labari da gidan jaridar  BBC Wanda ta rawaito cewa.

GA KANUN LABARAN:

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar, DSP Bright Edafe ne ya bayyana hakan a birnin Asaba, kamar yadda jarida BBC ta ruwaito.

Ƴan sandan sun ce sun kama mutumin ne da aka goyo kan keke ɗauke da buhun garin rogo a wani shingen bincikensu kan titin Bomadi/Toamo a ranar Juma’a.

Bayan sun tare shi ne ƴan sandan da ke bakin aiki suka yanke shawarar binciken buhun garin da yake ɗauke da shi a bayan keke.

Wanda aka kama bincike Cikin gaggawa batare da Bata lokaciba.

“Lokacin binciken aka samu harsasan bindiga na AK47 guda 340 da aka ɓoye a cikin buhun.”

Yan sandan sun ce suna tsare da shi kuma suna ci gaba da gudanar da bincike akansa Domin samin wasu bayanan Akan ‘yan uwansa dakuma Wanda yasashi wannan aikin.

To jama’a kucikaba da kasancewa tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.

Zamuso muji ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin Domin Jin tabakinku saiku kasance tare damu  sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Ni Ba Musulmi Bane Amma Nasan Annabi Muhammad Yafi Kowa Daraja – Chicharito Hernández

Yadda Fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Sukayi Kwalliyar Murna Cika Shekaru 61 Da Ba Nijeriya Yanci

Shin Kunsan Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din izzar so Da Kuma Daukakarsa Yanzu IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

Jarumin shirin izzar so Lawal Ahmed ya bayyana dalilin da yasa ya shirya fim din izzar so

Innalilahi wa Inna ilaihir rajiun A’ishatu yahaya wadda tajefa yarta a Cikin Masai a karamar hukumar Hadejia Tashiga Hannun ‘yan Civil defence na karamar hukumar Hadejia.

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button