Jama’a da dama sun fashe da kuka yayin da diyar Sheikh jaafar mahoud adam malama Zainab take jawabi a jihar Kano

A cikin bidiyon da zaku kalla zakuji yadda malama Zainab jaafar mahmoud adam wanda diya ce ga marigayi Jaafar mahmoud adam, zakuji jawabin da take unda tasa jama’a da dama kuka a waja  taron.

A jawabin da Zainab mahmoud adam take a wajan taron tasa jama’a da dama sum fashe da kuka, lokacin da malama Zainab take gabatar da jawabin ta a wajan taron zama Amira na Nisa’u Sunnah na jihar Kano, reshen mata na Jibwis Nageriya.

Karanta wannan labarin

Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3

Kusan kowa a wajan ya fashe da kuka tare da fadin Allahu akbar, muna rokon Allah ya gafartawa mahaifinta Sheikh Jaafar mahmoud adam yasa aljanna ce makomar sa.

Sheikh Ibrashim Abdullahi rijiyar lemo wanda shine sakataren ilimi na kasa karkashin Jibwis Nageriya, ita kuma uwargidan nasa malama Zainab jaafar mahmoud adam, an nata ta a matsayin shugabar mata ta (Ahlusssunnah) ta reshen jihar Kano, karkashin jagorancin sheikh Dr Imam Abdullahi Bala Lau (Hafizahullah).

Karanta wannan labarin

Wani magidanci ya yiwa likitan duba lafiyar fata dan banzan duka dalilin ya yaba kyawun fatar matar sa

Ga bidiyon nan sai ku kalla domin kuji jawabin da malama Zainab jaafar mahmoud adam take.

Kalli bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button