Kasar Nigeria Bata Taba Samun Shugaba Nagari Kamata Ba Cewar Muhammad Buhari

Kamar Yadda Kuka Sani A Ranar Jumma’a Ne Kasar Nigeria Tayi Bikin Murnar Samun ‘Yanchin Kai Na Shekara 61 Daga Hannun Turawa Wanda Kwanan Watan Yake Dai-dai Da 1-10-2021.

Anyi Bikin Murnar Ne A Garin Abuja Yadda Manyan Mutane Suka Halarchi Wajen Cikinsu Har Da Shugaban Kasa Buhari Da Kuma Mataimakinsa Wato Yemi osinbajo.

Acikin Wani Bayani Da Muhammad Buhari Yayi Alokacin Ya Bayyana Cewa Nigeria Bata Taba Samun Shugaba Na Gari Daya Kaishi Ba, Ganin Cewa Babu Tun Daga Shekarar 1999 Ba’a Taba Yin Shugaban Farar Hula Dayayi Yaki Da ‘Yan Ta’adda Ba Sama Dana Mulkinsa.

Sannan Ya Kara Dacewa Duk Wani shugaba Da Akeyi Yana Yin Aikinsa Ne Kawai Batare Da Yana Yunkurin Yaki Da Wasu Miyagun Mutane Ba.

Toh Jama’a Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Na Shugaba Buhari Game da Yan Ta’adda Dasuke Addabar Mulkinsa.

Sannan Kuma Da Furuchinsa Na Shine Shugaban Dayafi Kowa Adalchi A Lokacinsa Ko Kuma Nigeria Bata Taba Samun Shugaba Nagari Kamar Saba.

Ku Karanat Wannan Labarin:

Yadda Aka Cashe A Bikin Samun ‘Yanchin Kai A Nigeria A Garin Abuja

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Zanga Zangar Kifar Da Gwamnatin Buhari Ta Barke A Yau Ranar Yancin Kai Da Kai Na Nijeriya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Me Dan Kasa Ya Amfana Da har Zamuzo Muna Bikin Cikar shekara 61 A Nigeria Inji Cewar?

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button