‘Kungiyar plane international Dake zaman kanta a Nigeria ta bayyana rahotan cewa Dalibai 1,409 akayi garkuwa dasu a Nigeria Wanda mutane 16 suka.

Ya Zama dole gwamnati ta tanadar da tsaro ga daliban makaran Dan gundu yin garkuwa dasu.
A safiyar yau mukasamu wani saban rahotan daga Daya daga Cikin manema labaranmu Dake Cikin Garin Abuja Wanda ya shaidamana rahotan Kamar haka.
Kungiyar plan international Dake zaman kanta a Nigeria tafitar da rahotan daliban makaranta 1,409 akayi garkuwa dasu a fadin wannan kasatamu acikin wannan shekarar ta 2020.
Wanda acikin wannan yawan dalibanne aka samu dalibai 16 Wanda suka rasa ransu.
Baya dahaka Kungiyar ta Kara da cewa a yayin da aka Bude firamare da sakandire a sassa da ban da ban a fadin najeriya Wanda bisa fargabar abin da yake faruwa na yin garkuwa da Yara haka yasa daliban suka kasa kumawa makarnta.
Kungiyar plane international tayi Kira ga gwamnatin najeriya data gaggauta daukar mataki akan wannan namari dakuma tabbatar dacewa Neman ilimi Bai Zama barazana ga daliban ilimiba.
Kun giyar plane international tayi wannan kirane a ya yin da a ke gudanar da wani taro na musamman na Bikin samin ‘yancin kai na 61 a najeriya.
Kuna sauraran wannan Kai tsaye daga shafinmu na Dalatopnews kada kumanta kunatare Dani A.Usman Ahmad Dauke da Labaran Duniya.
KU KARANTA WANNAN:
‘yan kungiyar ISWAP sun Kaiwa tubabbun ‘yan Boko Haram Hari Wanda yajawo.
Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3
Sannan kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.