Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Kasuwar Film Taja Baya Duba Da Yadda Al’amura Suka Lalace Da Kuma Karyewar Farashin Film Din Hausa Yanzu.

Duk Da Dai Ba Wai Daina Kallon Fina-finan Akayi Ba Sai Dai Yanayin Da Kasa Ko Kuma Duniya Ma Tashiga Akan Fitowar Cutar Korona Wanda Ta Haddasa Durkushewar Kasuwa Fina-finai Yadda Aka Daina Haskawa A Gidan Sinima.

To Hakan Ne Yasaka Yawanchi Jaruman Kannywood Da Kuma Daraktoci Ko Kuma Furodusoshi Suka Farayin Fina-finai Masu Dogon Zango Wanda Suke Wallafawa A Manhajar YouTube Suke Ragewa Kudin Shiga Ta Nan.

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Fina-finan Da Akeyi Masu Dogon Zango Suna Da Yawa Kamar Su , LABARINA, IZZAR SO, WUFF, BUGUN ZUCIYAR MASOYA, A DUNIYA, SANDA Da Dai Sauransu.

Wanda Ake Haskawa A Manhajar YouTube Kowanne Sati.

Malam Albanyn Zaria Yayi Cikakken Bayani Akan Masu Kallon Wadannan Fina-finai Masu Dogon Zango Tare Da Bayyana Rashin Amfanin Hakan Da Kuma Amfaninsa Ga Bidiyon Da Malamin Yayi Bayani Sai Ku Kalla.

 

Acikin Bidiyon Kunji Abunda Malamin Ya Fada Game Da Masu Kallon Film Din LABARINA Toh Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Na Malam Ga Masu Kallon Film Din Labarina Mai Dogon Zango.

Munaso Ku Danna Alamar Kararawa domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shin Kunsan Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din izzar so Da Kuma Daukakarsa Yanzu IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ko duniya zata guji Maryam yahaya ni bazan gujeta ba domin ‘yar uwata ce musulma kuma cuta ba mutuwa bace, inji Jaruma Maryam kk

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button