Wasu tsofaffin jaruman kannywood mata da auren su yayi albarka har ma suka cimma wani matsayi

Shin kun san wasu shahahararrun jaruman kannywood mata wanda auren su yayi albarka, wadannan jaruman tunda sukayi aure basu taba fitowa daga gidan mazajensu ba shekara da shekaru.

Wadannan jaruman tauraruwar su ta haskaka sosai a lokacin da suke sharafinsu a masana’antar kannywood, kamar yadda zakuji a cikin bidiyon da tashar Arewa package ta kawo.

Karanta wannan labarin

Masha Allah Mota Ta Kashe Wanda Yayi Zanen Batanchi Ga Annabi Muhammad (SAW) A Kasar Sweden

Abin da wadannan jaruman sukayi ya kamata a yaba musu, sannan kuma abin a yaba nema, domin idan kukayi duba da sauran matan kannywood sukanyi aure amma aure nasu baya dadewa sai kaji ance ya mutu, amma su wadannan jaruman sunyi hakuri sun zauna har ma suka kai wani matsayi a zamantakewar auren nasu.

Domin kusan wadannan jaruman sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna alamar subscribe domin samin cigaban wasu labaran namu ako da yaushe.

Kalli wannan bidiyon

Karanta wannan labarin

Kasar Nigeria Bata Taba Samun Shugaba Nagari Kamata Ba Cewar Muhammad Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button