Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Mana Fyade Nida ‘Yata Da Mijina Saurari Labarin Wata Mata

Tirkashi Kamar Yadda Kuka Sani Dai A Yanzu Abunda Yake Damun Mutanenmu Na Arewachin Nigeria Shine Rashin Zaman Lafiya Da Kuma Rashin Tsaro.

Domin Kuwa Kullum Abun Kara Tsananta Yake Yadda Zakaga Masu Garkuwa Da Mutane Suna Bajakolinsu Wajen Satar Mutane Da Kuma Kwacewa Kayansu.

Sannan Kuma Su Bukaci Kudin Fansa Mai Yawan Gaske Wanda Da Kyar Mutum Zai Iya Biya, Domin Har Wasu Suna Rasa Rayuwarsu A Hannnun Wadannan Mutanen Idan Har Sukayi Jinkiri Wajen Kaiwa Kudi A Fanshesu.

A Yanzu Kuma Sai Muka Samu Labarin Wata Mata Yadda Take Bayyana Abunda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayi Musu A lokacin Da Suka Taresu A Hanya.

Labarin Nata Ya Fara Kamar Haka.

Akwai Wata Rana Zamuzo Kasar Nigeria Ziyararar Yan Uwa Domim Ba’a Nigeria Kuke Da Zama Ba, Amma Asalina An Haifeni A Nigeria.

Muna Kan Hanyarmu Ta Zuwa Gida A Zamfara Sai Tayar Motarmu Ta Sace Akan Hanya Mun Tsaya Domin Mu Gyara Kawai Sai Muka Ga Wasu Mutane Su Hudu Da Kakin Sojoji Sun Fito Daga Cikin Daji Dauke Da Bindiga Kirar AK 47.

Nan Take Suka Harbi Daya Tayar Motar Tamu Sannan Suka Kamamu Suka, Muna Basu Hakuri Amma kamar Godiya Muke Musu Akan Abunda Suke Mana.

Ga Bidiyon Dai Sai Ku Kalla Yadda Matar Take Bayani Da Kanta Yadda Har Ta Bayyana Sunyi Mata Fyade Da Kuma ‘yarta Karama Wanda Batafi Shekara Bakwai Ba.

https://youtu.be/mVYYnnvz1kI

 

Zamu So Mu Karbu Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyon Yadda Masu Garkuwa Da Mutane Sukayiwa Wannan Matar Da Mijinta Walakanchi.

Allah ya Kara Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu Ameen.

Sannan munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Masha Allah Mota Ta Kashe Wanda Yayi Zanen Batanchi Ga Annabi Muhammad (SAW) A Kasar Sweden

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

‘yan kungiyar ISWAP sun Kaiwa tubabbun ‘yan Boko Haram Hari Wanda yajawo.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

An Sami nasarar cafke Gawurtattan Dan ta Addan da ya gagara a yakin zamfara dakuma kananun Yan Bindiga mutun 21 a yankuna maban banta.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button