‘yan kungiyar ISWAP sun Kaiwa tubabbun ‘yan Boko Haram Hari Wanda yajawo.

Yan ta’addan ISWAP sun hango cewa babu nasara a al’amarinsu, lamarin da yasa suka gaggauta wurin kai farmaki kan tubabbun ‘yan Boko Haram da iyalansu.

A safiyar yau mukasamu wani rahotan daga shafin BBC Wanda a kasamu rahotan cewa ‘Yan ‘kungiyar ISWAP sunkai farmaki wajan tubabbun ‘yan Boko Haram.

Wannan yabiyo baya rahotan da muka samu a yau litinin 04-10-2021

Wannan kuwa sabon salon tada zaune tsayen ‘yan ta’addan na yin shi ne domin ganin sun rage wa tubabbun ‘yan Boko Haram din karfin guiwa. Hakan kuwa ya na da alaka da yadda manyan kwamandoji da

Bakin ciki tare da takaicin wannan lamarin ne yasa a ranar 2 ga watan Oktoba, ‘yan ta’addan suka je da kudirin kisa ko kama ‘yan ta’addan da suka tuba a Damboa.

Zakakuran sojin Operation hadai kai wadanda suka bude wa ‘yan ta’addan wuta, sun sa suka watse tare da barin kudirinsu dakuma I yalansu da mazaunan su Baki Daya.

Kucigaba da kasancewa tare da ni A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews.

KU KARANTA WANNAN:

IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

 

Hotunan tsohon gwamnan jihar gombe sanata dan Juma goje tare da amaryar sa hajiya Aminatu dashiru

An Sami nasarar cafke Gawurtattan Dan ta Addan da ya gagara a yakin zamfara dakuma kananun Yan Bindiga mutun 21 a yankuna maban banta.

yan sandan Jihar Delta ta samu nasarar cafke kasirgumi Dan ta Adda Dauke da Harsasai har kimanin 340 na Ak47.

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button