Bayani akan jaruman masana’antar kannywood mata wanda aka koresu daga masana’antar

A cikin wannan bidiyon da zaku kalla a kasa zakuji yadda tashar Gaskiya24 Tv tayi bayani akan jaruman masana’antar kannywood mata wanda aka kresu daga masana’antar.
Kamar yadda kuka sani dai masana’antar kannywood ta dauki tsawon shekaru tana shirya fina-finai, wanda har kawo yanzy basu dai na ba sai dai zakuga babu wasu jaruman da aka fara shirin fim dasu a masana’antar, sakamakon wasu sun rasu wasu kuma sun dai na harkar ma gaba daya.
Karanta wannan labarin
Bayan Hatsarin Motar Da Adam A Zango Da Ado Gwanja Sukayi A Niger Yanzu Sun iso Gida Lafiya
Sannan kuma a jaruman da ake dauka a masana’antar ta kannywood musamman ma jarumai mata, akan kamasu da laifuffukan da zasu janyo a koresu daga masana’antar domin kar su batawa masana’antar suna.
Sai a wannan lokaci mukaci karo da wata bidiyo a tashar Gaskiya24 Tv inda ya zayyano jaruman masana’antar jannywood mata wadanda aka koresu.
Domin kusan wadannan jaruman da aka kore su sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma muna bukatar ku danna mana alamar subscribe domin samin cigaban labaran mu ako da yaushe.
Ga bidiyon nan sai ku kalla
Karanta wannan labarin