Gaskiyar Lamari Akan Kama matar Gwamnan Kano Ganduje

Hukumar EFCC Ta Kama uwargidan Gwamnan Kano Ganduje.

A safiyar yau mukasamu wani rahotan daga shafin BBC hausa Wanda rahotan ke cewa Ankama Hajiya gwaggo matar Gwamnan Kano.

Wannan rahotan yanzu Yana zuwamukune Kai tsaye daga shafinmu na Dalatopnews.

Wanda tuhumar da ake yiwa matar Gwamnan yazone tun makonnin da suka gabata Wanda Hajiya gwaggo Taki amsa  gayyatar ta EFCC.

Wata jaridar tace Dan hafasat Ganduje wato abdulaziz Ganduje shiyakai Karan mahaifiyarasa Zuwa EFCC.

BBC ta tuntibi maimagana da yawun EFCC akan gaskiyane lamarin Wanda yace shibaisan komai ba Wanda yafadi wanan Cikin yanayin fishi.

Baya da wannan kwamanshinan yada labarai na Jahar Kano ya shaidawa manema labarai cewa wanan lamarin ba gaskiya bane babu yadda za ayi wannan lamarin yafaru. 

Yakara dace Domin aranar litininma  uwargidan Gwamna ma tana Kano ba Inda  taje 

Kwamanshinan yada labarai Muhammad Garba yaja hankalun al’umma da suyi watsi da lamarin saboda bagaskiya bane.

To jama’a zamu so mu karbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin da ya auku a Jihar Kano.

Zaku iya biyomu a sahinmu na tsokaci Domin Jin ra’ayoyinku kada kumanta Kuna tare Dani A.Usman Ahmad Dauke da Labaran Duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Sanadiyyar Lalacewa Rayuwar Yam Mata Biyu A Kannywood Sun Ishemu Darasi Cewar Sunusi Oscar 442

 

Mamallakin Manhajar Facebook Da Instagram Ya Nemi Gafarar Mutane Akan Abunda Ya Faru Jiya

 

Wannan magana da Mai girma tsohon Gwamnan Jiahar Jigawa Alhaji Sule Lamido yayi Ta Janyo ce-ce kuce Akafafan yada labarai.

 

Matar data fillewa mijinta Kai ta shiga Hannun ‘yansanda a kasar gana.

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button