Mamallakin Manhajar Facebook Da Instagram Ya Nemi Gafarar Mutane Akan Abunda Ya Faru Jiya

Kamar Yadda Kuka Sani A Jiya Litinin 4 Ga Watan Oktoba A 2021, Manhajar Facebook, Whatsapp Da instagram Ta Katse A Fadin Kasashen Duniya Ciki Kuwa Har Da Nigeria Da Sauran Kasasen Africa.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Mutane Da Dama Sun Shiga Cikin Wani Hali Ganin Cewa Wadannan Manhajoji Suna Daya Daga Cikin Tattalin Arzikinsu, Sannan Kuma Itace Hanya Mai Sauki Wajen Sada Zumunta.

A Lokacik Kasashen Dasuka shiga Cikin Wannan Tashin Hankali Na Tsayawar Facebook Har Da Kasar Amurka Da London, Shiyasa Aka Garzaya Gyara Matsalar Tuntuni.

Bayan Gyara Matsalar Da Yan Awanni Sai  Mamallakim Manhajar Facebook, Whatsapp Da Instagram Ya Nemi Afuwa A Wajen Mutane Akan Abunda Ya Faru.

 

Acikin Abunda Mamallakin Facebook Din Ya Fada Da Harshen Turanchi Shine Kamar Haka;

Facebook, instagram, Whatsapp Da Messenger Sun Dawo Aiki Yanzu, Muna Baku Hakuri Da Wannan Al’amari Domin Mun San Kuna Biye Da Ayyukan Manhajarmu Wajen Sada Zumunta Da Al’amuran Yau Da Kullum.

Wannan Shine Abunda Mamallakin Wadanann Manhajoji Ya Wallafa A Shafinsa Na Facebook Wajen Neman Afuwar Mutane Akan Wannan Al’amari.

Zamu So Muji Wani Hali Kuka Shiga Sanadiyyar Wannan Al’amari Na Katsewar Shafukan Sada Zumunta A Sashenmu Na Tsokaci.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Shin Kunsan Dalilin Dayasa Facebook, Whatsapp Da Instagram Suka Tsaya Da Aiki?

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wasu tsofaffin jaruman kannywood mata da auren su yayi albarka har ma suka cimma wani matsayi

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Masha Allah Mota Ta Kashe Wanda Yayi Zanen Batanchi Ga Annabi Muhammad (SAW) A Kasar Sweden

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button