Shin Da Gaskene Sai Anyi Lalata Da Yam Mata Kafin A Sakasu A Cikim Film

Masana’antar Kannywood, Masana’amta Ce Data Tara Manyan Mutane, Samari, Yam Mata Da Wayayyun Mutane Wanda Hakan Yasa Akeyiwa Masana’antar Kallon Wajen Shakatawa da Sheke Aya.

Ansha Jifan Jarumai Da Dama Acikin Masana’antar Da Munanan Kalamai Na Batanchi, Wasu Ma Har A Zahiri Ana Samunsu A Fada Musu Kalamai Marasa Dadi, Yadda Har Takai Gidan Telebijin Na BBC Hausa Na Zama Da Wasu Daraktoci Domin Samun Gaskiyar Al’amari Game Da Wannan Batu.

jaridar ta samu zantawa da jaruma Hauwa waraka inda tai mata
tambaya game da wannan batu sai jarumar ta ce
“Ni dai babu wanda ya taba bukatar na yi lalata da shi kuma ban
san wata da ta ce wani ya taba son yin lalata da ita ba. Sai dai ka
san wannan harkar kowa da halinsa ya zo, babu wanda za ka bayar
da shaida a kansa”Ja kara da cewa: “Su matan da suke indostri din ai ba yara ba ne,
ba yadda za a yia ce za a kama a neme su da karfi, dole sai sun
yarda, don haka duk abin da ki ka ga an yi a harkar nan mutum shi
Ya so.”

Abangare Jarumi Ali nuhu kuwa da jaridartaimasa tambayar cewa
yayi.
“Wi gaskiya ba taba samun wacce ta cean yi lalata da ita kafn a sa
ta a fim ba, kuma ina ganin wannan zargi ba gaskiya ba ne domin
kuwa mu muna kokarin kare addin daal’adunmu ne. Akwai
kwamiti da ke sanya ido kan masu neñman yin lalata da ‘yan fim da
ma kula da yadda mukeharkokinmu’

shi kuwa darakta Aminu saira cewa yayi
“Wannan batu ba gaskiya ba ne; hasalima wanna ne karo na farko
da aka yi min irin wannan tambayar kuma ina gani da a ce ana
samun irin wannan lalata da yan matan fim da suka gabata sun yi
korafi. kar ka manta wasu yan fim mata sun yi aure Da a ce haka
batun yake da idan wasu sun i shiru, wasu sai sun yi magana.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokachi Akan Wannan Zargi Da Akeyiwa Yan Kannywood.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Sanadiyyar Lalacewa Rayuwar Yam Mata Biyu A Kannywood Sun Ishemu Darasi Cewar Sunusi Oscar 442

Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3

Shin Kunsan Dalilin Dayasa Aka Fara Shirin Film Din izzar so Da Kuma Daukakarsa Yanzu IZZAR SO EPISODE 62 ORIGINAL

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button