Subhanillahi Yadda Wasu Matasa Sukayi Abinda Bai Daceba A Ranar Yanci Kai Da Kai Da Ya Jawo Musu Martani Mai Zafi

Kamar Yadda Aka Sani De A Ranar Juma’ar Da Ta Gabata Ne Aka Gudanar Da Shagulan Bikin Ranar Yanci Kai Da Kai Inda Dandazon Matasa Suka Gudanar Tare Da Yin Kwalliya Ta kaita Rainin Inda Wasu Suka Fara Aikata Abinda Musulunci Bai Aminta Ba

Duba Da Yadda Matasa Suka Tunzuka Maza Da Mata Inda Suke Ta Rabar Junansu Inda Wani Hoton Wani Matashi Da Matashiyar Da Babu Dabbacin Maharamsa Bace Yayi Yawa A Kafar Sadarwa Tare Da Yi Musu Martanin Mai Zafi Akan Rashin Tarbiyar Da Suka Aikata A Matsayinsu Na Yayan Hausa

Kamar Yadda Wani Shafi A Facebook Mai Suna Daily News Hausa Sukayi Wata Wallafawa Kamar Haka


Saide Daga Nan Mutane Mabanbanta Ra’ayoyi Suka Fara Yi Musu Martanin Kan Wannan Hotunan Kamar Haka.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Sanadiyyar Lalacewa Rayuwar Yam Mata Biyu A Kannywood Sun Ishemu Darasi Cewar Sunusi Oscar 442

Shin Da Gaskene Sai Anyi Lalata Da Yam Mata Kafin A Sakasu A Cikim Film

Muna Rokon Allah Ya Shirya Mana Zuri’a Duba Ga Wannan Hoton Da Sukayi Ba Kowane Mutum Ne Zai Aure Mace Mai Irin Wannan Halin Ba Ba Tare Da Farkaba Akan Ta Ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button