Gwamnan Kadunan El-Rufa’i Yasan Inda Yan Ta’adda Suke Buya Wani Dan Bindiga Yayi Bayani

Tirkashi A Yanzu Kuma Zamu Kawo Muku Wani bidiyo Na Dan Bindiga Ado Namarai Yadda Yake Bayyana Cewa Gwamnan Kaduna Nasiru El-rufa’i Yasan Inda Yan Ta’adda Suke A Boye.

Kamar Yadda Jaridar Katsina Post Ta Wallafa Dan bindiga, Ado Namarai yayi karin haske
game da kalaman yayi ma manema labarai
cewa Gwanna Elrutai yasan da maboyar yan
ta’adda dake addabar jihar Kaduna.

“Ado Namarai ya shahara wajen sata da
garkuwa da mutane kuma a yanzu haka dai
yana tsare a hedikwatar rundunar yansanda
dake a Katsina.

Ga Bidiyon Da Dan Bindigar Yayi Bayanu Kamar Haka Tare Ba Fadin Dalilinsa Nacewa Gwamna El-rufa’i Ya san Maboyar Wadannan Munanan Mutane.

https://www.facebook.com/1585017308444989/posts/3007139129566126/?app=fbl

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan wannan Bidiyo Na Dan Ta’addar Nan Da Yayi Cikakken Bayani Akan Cewa Gwamna El-rufa’i Yasan Da Maboyarsu.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Direban Motar Dayake Daukan Fasinjoji Yana Kaiwa Wajen Masu Garkuwa Da Mutane Asirinsa Ya Tonu Yanzu

Atisayen da rindinar sojojin Nigeria ta gudanar Tasa Hankali ‘yan Bindiga da ‘yan Boko Haram Yamutukar tashi

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama mutane 7 da ake zargin sun kashe babbab malamin addini

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button