Hotunan tsohuwar jarumar kannywood Wasila tare da mijinta suna murnar cika shekara 19 da aure su

Wasila Isma’il jaruma ce wacce ta taka rawar gani sosai a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood, wanda itace jarumar shirin fim din, Wasila, wanda jarumi Ali Nuhu shine a matsayin mijinta shi kuma Mauda shine kwartonta, amma a cikin wannan fim din na Wasila.

Fim din Wasila yayi tasiri sosai a masana’antar kannywood wanda a lokacin ne Allah ya kawowa jarumar mijin aure wanda yau auren nasu ya cika shekara goma sha tara 19 tare da mijin nata Al’amin churoma, wanda shima yan daga cikin masu nazari akan fina-finan hausa.

Karanta wannan labarin

Za a dinga biyan daliban da suke fannin koyarwa kudade a duk karshen zangon karatu Mai digiri (75,000) Mai NCE (50,000) wannan yakawo CeCe kuce ga daliban da suka Gama karutu musamman NCE a Kafar Sada zumunta.

A yau ne ma’auratar suka cika shekaru goma sha tara 19 da aure nasu, inda Allah ya albarkacesu da ‘yar ‘yar hudu 4 mata uku 3 sai dayan nasu namiji kamar yadda zakugani a hotunan dake kasa wanda jaruma Wasila ta wallafa a shafinta na instagram.

Ga hotunan nan sai ku kalla.

Karanta wannan labarin

Mansurah Isah Ta Aikata Abunda Hadiza Gabon Tayi A Kwanakin Baya

Karanta wannan labarin

Kalli bidiyon jarumar kannywood Fati KK yadda take tikar rawa a TikTok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button