Jerin Wayoyi (52) Da Zasu Daina Yin Whatsapp Nan Da Wata Daya November, 2021

Kamar Yadda Muka Samu Rohoto Daga Gidan Jaridar The Sun, Sun Wallafa Cewa Manhajar Whatsapp Zata Daina Aiki A Wasu Jerin Wayoyi Akalla Guda Hamsin Da Biyu (52).
Sannan Acikin Rohoton Sun Bayyana Cewa Manhajar Whatsapp Zatazo Da Abubuwa Na Musamman Wanda Wadannan Wayoyin Bazasu Iya Yiba.
Haka Zalika Bayan Manhajar Ta Daina Aiki A Wayoyin, ko Damar Saukeshi A Kan Wayoyinna Hakan Bazai Samu Ba, Misali Ka Saukeshi Akan Manhajar Da Ake Daukowa Whatsapp Ka Turashi A Wata Wayar Shima Hakan Bazai Yiyuba.
Wannan Abun Zai Fara Ne Daga Watan ovember, 2021.
Ga Jerin Sunayen Wayoyin Da Wannan Manhaja Bazatayi Aiki Ba Nan Da Wata Daya.
- Galaxy Trend Lite
- Galaxy Trend ll
- Galaxy Sll
- Galaxy S3 Mini
- Galaxy Xcover 2
- Galaxy Core
- Lucid 2
- Optimus F7
- Optimus F5
- Optimus L3 ll Dual
- Optimus F5
- Optimus L5
- Best L5 ll
- Optimis L5 Dual
- Best L3 ll
- Optimus L7
- Optimus L7 ll Dual
- Optimus L7 ll
- Optimus F6, Enact
- Optimus L4 ll Dual
- Optimus F3
- Best L4 ll
- Best L2 ll
- Optimus Nitro HD
- Optimus 4X HD
- Optimus F3Q
- ZTE V956
- Grand X Quard V987
- Grand Memo
- Xperia miro
- Xperia Neo L
- Xperia Arc S
- Alcatel
- Ascend G740
- Ascend Mate
- Ascend D Quad XL
- Ascend D1 Quad XL
- Ascend P1 S
- Ascend D2
- Archos 53 platinum
- HTC Desire 500
- Caterpiller cat B15
- Wiko cink Five
- Wiko Darknight
- Lenovo A820
- UMi X2
- Run F1
- THL W8
- iPhone SE
- iPhone 6S
- iPhone 6S Plus.
Wadannan Sune Wayoyin Da Zasu Daina Whatsapp Nan Da Wata Daya.
To Sai Ku Duba Sunan Wayarku, Idan Da Dama Ku Chanja Waya Kafin Lokacin Hhhhhh.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Al’amari A Sashenmu Na Tsokaci.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan LaLabarin:
Mamallakin Manhajar Facebook Da Instagram Ya Nemi Gafarar Mutane Akan Abunda Ya Faru Jiya
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Shin Kunsan Dalilin Dayasa Facebook, Whatsapp Da Instagram Suka Tsaya Da Aiki?