Advertisement

Kalli Wasu Hotunan Fati Washa A Kasar Turkey Masu Daukan Hankali

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Duk Cikin Matan Kannywood Dasuke Sharafi Babu Wanda Takai Fati Washa Fita Kasar Waje.

Domin Jarumar Ta Zagaya Kasashen Duniya Sosai Kamar Su America, England, Dubai, Turkey Da Dai Sauran Kasashe Da Yawanchi Yam Matan Kannywood Suke Son Zuwa.

Domin Kuwa Bincike Ya Nuna Jarumar Acan Ta Taya Nigeria Murnar Samun ‘Yanchin Kai Yadda Ta Wallafa Wani Hoto Nata Da Kayan Nigeria Tare Da Nuna Farin Ciki Akan Zagayowar Shekara 61 Da Samun ‘Yan chin Kai A Nigeria.

Wannan Shine Hoton Da Jarumar Ta Wallafa Na Taya Murna Ga Samun ‘Yanchin Kai A Nigeria A Shekara 61.

 

Wadannan Sune Hotunan Da Jaruma Fati Washa Tayi A Kasar Turkey Lokacin Dataje Yawon Shakatawa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wadannan Hotunan, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayani akan jaruman masana’antar kannywood mata wanda aka koresu daga masana’antar

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Hatsarin Motar Da Adam A Zango Da Ado Gwanja Sukayi A Niger Yanzu Sun iso Gida Lafiya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button