Lallai Dole Auren Hausawa Ya Dinga Mutuwa, Musamman Arewachin Nigeria Kalli Videon Nan

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Babu Kasashen Da Ake Aure-aure Dayawa Sama Da Kasashen Africa, Cikin Kasashen Da Akafi Yin Aure Har Da Kasarmu Nigeria Musamman Yankin Arewachi.
To Amma Wani Abun Takaichi Anan Shine Zakaga Anyi Auren Mace Batafi Tsawon Shekara Daya Ba, Sai Kaga Mijin Yana Kokarin Kara Aure.
Wata Kuma Sai Kaga Batafi Shekara Dayanba Har Ansaketa Ta Zama Bazawara, Kuma Duk Wannan Al’amari Dayake Faruwa Na Mutuwar Aure Da Yawaitar Zaurawa Yafi Yawa A Arewachin Nigeria.
Hakazalika Duk Dai A Arewachin Nigeria Zakaga Akwai Yawaitar Auren Wuri, Shi Auren Wuri A Musulunchi Ba Laifi Bane, Toh Amma Zamani Ne Yazo Da Wasu Mutane Wanda Basusan Menene Darajar Aure Ba, Wanda Hakan Yakan Iya Sakawa Mata Suna Shan Wahala Idan Anyi Musu Aure.
Duk Da Zaman Aure Zamane Na Hakuri To Amma Duk Inda Akace Hakuri Yayi Yawa Dan Adam Yana Fashewa, Domin Kuwa Mazan Yanzu Da Suke Da Aure Mafi Yawanchinsu Ba ilimin Auren ne Dasu Ba.
Zamu Saka Muki Wata Bidiyo Da Zaky Gaskata Lamarinmu Ko Kuma Bayaninmy Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So. Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bidiyo Na Yadda Wannan Mutumin Yake Walakanta Matarsa Akan Zai Kara Aure.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Wannan sune Abubuwan da auran kananan ‘Yan Mata yake janyowa.
Direban Motar Dayake Daukan Fasinjoji Yana Kaiwa Wajen Masu Garkuwa Da Mutane Asirinsa Ya Tonu Yanzu
Tirkashi Yanzu Magan Ta Fito Fili Akan Kama Matar Ganduje Da Hukumar EFCC Tayi
Allah yamana mekyau