Mansurah Isah Ta Aikata Abunda Hadiza Gabon Tayi A Kwanakin Baya

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Mun samu Labarin Abun Alkhairin Da Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Tayi Saboda Allah, Yadda Har Abun Ya Karade Kafafen Sada Zumunta.

Abunda Jaruma Hadiza Gabon Tayi Bakomai Bane Face Gina Massallachi Datayi Fisabilillahi, Duk Da Wannan Abun Ya Zamto Kamar Bako A Masana’antar Kannywood, Ganin Cewa Ba’a Taba Samun Jaruma Mai Taimakom Mutane Sama Da ita Ba.

Bayan Faruwar Wannan Al’amari Sai Jaruma Mansurah Isah Ta Wallafa Wani Bidiyo A Shafinta Na Instagram, Wanda Acikin Bidiyon Munga Yadda Jaruma Mansurah Isah Tayi Irin Abunda Hadiza Gabon Tayi Wato Ta Gina Masallachi.

Bincike Ya Nuna A Masana’antar Kannywood Wadannan Jaruman Ne Suke Kan Gaba Wajen Taimakon Al’ummah A Bangaren Mata.

Amma Ita Jaruma Mansurah Isah Tana Daya Cikin  Mammbobi Na Kungiyar Nan Ta Taimakon Marayu Da Marasa Karfi Wato (CHNF) Creative Helping Needy Foundation.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Domin Ku Ga Zahiri.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Abun Alfahari Da Kuma Jinjina Da Mansurah isah Tayi.

Sannan Munaso Idan Wannan Shine Shigowarka Ta Farko Acikin Wannan Shafi Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kalli bidiyon jarumar kannywood Fati KK yadda take tikar rawa a TikTok

 

Ku Karanta Wanan Labarin:

Lallai Dole Auren Hausawa Ya Dinga Mutuwa, Musamman Arewachin Nigeria Kalli Videon Nan

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wata mata mai juna biyu ta hada baki da mutane 2 domin suyi garkuwa da ita ta sami kudi a wajan mijinta

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button