Wannan sune Abubuwan da auran kananan ‘Yan Mata yake janyowa.

Yin auren wuri ga ‘kananan ‘Yan Mata na   jan yomusu wasu abubuwa a rayiwar su.

A yau laraba a Cikin shirinnamu na muleka ko Ina yau zamuyi tsokaci akan auran wuri ga kananan ‘yan mata.

Auran wuri ga Yara Mata nadaya daga Cikin abin da yake tabarbare rayiwar yaran dalilikuwa shine Mata dayawa suna tsintar kansune a wannan yanayi na wanan auran wuri.

Wasu matan I yayansu suke temakawa wajan sakasu wanan yanayi suna tilastawane Akan saisunyi auransu wannan lokacin alhalin yarinyar karamace basa duba kankantatta kawai saisuce Sai Sunyi auran .

Sukanyi auran Amma daga bisani hakan yakanzo da matsaltsalu masu yawan gaske misali.

Nafarko yarinyar da akamata auran wuri takan Sami matsala Yayin da tazo haihuwa yawancin matsalar  nazuwa musune a haihuwar farko saikaga Mace ta kamu da yoyan fitsari Wanda wannan ba karamar matsala bace garayiwar matan.

Ta shin lafiya taki ci-taki cinyewa harta Kai ga wani matsayi a karshen kaga yarinyar takamu da Ciwan Kansas Wanda yake kawowa karshan rayiwarsu bakidaya.

JAN HANKALI:

Yakamata I yaye kulura da abubu Wanda zasuje sukuma dawo Dan game da rayiwar ‘ya’yanku hakika iyaye like da Hakkin yiwa yaranku hangennesa saboda rayiwarsu tayi kyau wannan ma nadaya daga Cikin aikinku yakamata kulura dawannan Dan gudun da nasani.

To jama’a zamuso mukarbi ra’ayoyinku akan wannan tsokaci da mukayi akan rayiwar Yara Mata Dan Jin ra’ayoyinnaku zaku iya biyomu ta sahinmu na tsokaci.

A harkullum dai nine naku A.Usman Ahmad acikin shirinnamu na muleka ko Ina.

KU KARANTA WANNAN:

 

Direban Motar Dayake Daukan Fasinjoji Yana Kaiwa Wajen Masu Garkuwa Da Mutane Asirinsa Ya Tonu Yanzu

Tirkashi Yanzu Magan Ta Fito Fili Akan Kama Matar Ganduje Da Hukumar EFCC Tayi

 

Atisayen da rindinar sojojin Nigeria ta gudanar Tasa Hankali ‘yan Bindiga da ‘yan Boko Haram Yamutukar tashi

 

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button