Yadda Wasu Fusatattun Matasa Sukayiwa Wata Yar Majalissa A Jihar Ruver Dukkan Tsiya

Ayau Laraba 6 Ga Watan Oktoba Ne Muka Samu Wani Mummuna Labari Ta Yadda Wata Yar Majallisar A Jihar Rivers Mai Suna Cynthia Nwala Ta Sha Dukan Tsiya A Wajen Matasa Jihar
Kamar Yadda Muka Samu Labarin Daga Wani Shafi Mai Suna Daily News Hausa A Kafar Sadarwa Ta Facebook Suka Wallafa A Shafinsu Kamar Haka’Yadda Wasu Fusatattun Matasa Suka Yiwa Wata Yar Majalissar Jihar Rivers, Cynthia Nwala Dukan Tsiya, Tare Da Yayyaga Mata Kayan Jikinta, Da Farfasa Mata Mota
Saide Har Yanzu Babu Samu Labarin Sahihin Dalilin Da Yasa Matasan Suka Aikata Mata Wannan Dayan Aikin Ba
Koda Yake Hausawa Na Cewa Ruwa Baya Tsami Banza Sai Ku Kasance Damu A Koda Yaushe Domin Bayyana Muku Sahihin Dalilin Da Yasa Matasa Suka Aikata Wannan Dayan Aikin Daga Zarar Binciken Mu Ya Gano Haka
Ku Kara Karanta Wannan Labari
Direban Motar Dayake Daukan Fasinjoji Yana Kaiwa Wajen Masu Garkuwa Da Mutane Asirinsa Ya Tonu Yanzu
Amma Kafin Haka Mai Sauraro Muna Son Da Ku Watsa Wannan Labarin Zuwaga Kunne Al’umma Sannan Kuma Muna Da Bukatar Ku Dannan Kararrawa Sanarwa Domin Daga Zarar Mun Dora Sababbin Labari Zakuna Ganin Notification.