Za a dinga biyan daliban da suke fannin koyarwa kudade a duk karshen zangon karatu Mai digiri (75,000) Mai NCE (50,000) wannan yakawo CeCe kuce ga daliban da suka Gama karutu musamman NCE a Kafar Sada zumunta.

Ranar malamai da aka gudanar da bikinta a Nigeria yasa masukaran koyarwa farinciki marar misultuwa.
Asalama alaikum jama’a idan bakumanta ba a jiya talata aka gudanar da ranar malamai a Nigeria Wanda Bikin wannan rana tazaga kafafan Sada zumunta bikidaya fadinkasar.
Wanda albarkacin wannan ranar malamai takasa ministan ilimi Adamu Adamu yatabbatar da cewa dikkanin daliban da suke fannin koyarwa Kama daga jami’a zuwa NCE Za a dinga biyansu wasu kudade dukkarshan zangon karatunsu.
Kudin yakama naira 75,000 a duk zangon karatun na digiri (B.ED) baya dahaka gadukkanin daliban (NCE) za a dinga biyansu naira 50,000 a duk karshen zangon karatu.
Bayada maigirma ministan ilimi nakasa bakidaya yayi wannan bayani Shugaban kasa Muhammad Bihari ya amince dashi akan wannan kudiri Domin karawa Daliban azama.
To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan wannan lamarin Daya faru Amma kafin wannan idan wannan shine karanka nafarko awannan shafin munaso ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.
KU KARANTA WANNAN:
Kalli bidiyon jarumar kannywood Fati KK yadda take tikar rawa a TikTok
Yadda Wasu Fusatattun Matasa Sukayiwa Wata Yar Majalissa A Jihar Ruver Dukkan Tsiya
Lallai Dole Auren Hausawa Ya Dinga Mutuwa, Musamman Arewachin Nigeria Kalli Videon Nan
Wannan sune Abubuwan da auran kananan ‘Yan Mata yake janyowa.
Kucigaba da kasan cewa tare damu a shafinmu na Dalatopnews Domin samin sabbin shiryeshiryanmu Saiku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.