innalillahi Jarumar Film Din LABARINA Teemah Yola Ta Gamu Da Rashin Lafiya Mai Tsanani

Kamar Yadda Kuka San Wannan Jarumar Wato Teemah Yola Wanda Ake Mata Lakabi Da Rukaiyya Acikin Shirin Film Din Nan Mai Dogon Zango Wato LABARINA Ta Gamu Da Rashin Lafiya.

Duk Da Dai Shi Dan Adam Baya Rabuwa Da Jarrabawa, Sai Dai Ita Rashin Lafiya Wata Abace Daya Kamata Mutane Su Sani Domin Ayiwa Mutum Addu’ar Allah Ya Bashi Sauki.

Munga Jarumar Ta Wallafa Wani Guntun Bidiyo A Shafinta Na Instagram Tare Da Neman Addu’ar Masoyanta Dasu Tayata Da Addu’a Allah Ya Bata Lafiya Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

View this post on Instagram

A post shared by 2nitelady (@teema_yola)

 

Jarumar Tana Fitowa Acikin Shirin Film Din Nan Mai Dogon Zango Wato LABARINA Kamar Yadda Tashar Saira Movies Take Wallafawa A Duk Sati.

Ana Yi Mata lakabi Da Suna Rukaiyya Labarina Domin Wannan Film Din Shine Film Din Daya Daga Darajar Jarumar.

Muna Yi Mata Fatan Allah Ya Bata Sauki Ya Kuma Kare Dukkan Musulmai Daga Kowanne irin Sharri Ameen.

Zamu So Mu Karbi Addu’oinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Rashin Lafiyar Wannan Jarumar, Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kyawawan jaruman kannywood mata guda 10 da da tauraransu yake haskakawa a wannan lokaci

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jarumar kannywood Umma shehu a yau ne take farin cikin taya diyarta “Happy Birthday”

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button