Jaruma Hadiza gabon ta soki jarumi Ali nuhu dalilin katsalandan da sukayiwa jaruman shirin Big Brother

A ranar lahdin data gabata aka kammala shirin Big Brother Naija kashi na shida 6 wanda aka shafe sama da watanni uku 3 ana shirya fim din wanda ake haska shi a gidan talabijin din star time, inda wani iyamuri ya sami nasarar lashe gasar da akayi inda ya sami makudan kudade Naira Miliyan 90.
Shirin ya sami kalubale daga wajan malaman addinin musulinci da kuma masu fadakarwa da kuma na kiritoci, duba da yadda ake gudanar da al’amuran da sukaci karo da koyarwar addini biyu 2, sai dai kuma matasa har ma da manyan mutabe sun rankaya wajan kallon wannan shirin da kuma bibiyar duk da abubuwa masara kyau da ake a cikin shirin.
Karanta wannan labarin
(Wuff!! Season 2 Episode 20) Ali Nuhu Abdul M Shareef Lilin Baba Azima Gidan Badamasi Soja Boy
Jarumai da dama na masana’antar kannywood sun sami damar halartar wajan wannan taron tare da daukan hotuna bidiyo na taya inyamurin daya lashe gasar.
Cikin jaruman da suka halarci wajan wannan taron sun hada da, Ali Nuhu, Adam a zango, Abubakar bashir mai shadda, Almustapha, Baba karami, Ibrashim mindawari.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.
Karanta wannan labarin
Tirkashi An Kai Karan Hafsat idris Kotu Kan Cinye Kudin Aiki/Whitemoney Ya Cinye Gasar BBNaija