Jarumar kannywood Umma shehu a yau ne take farin cikin taya diyarta “Happy Birthday”

Ficacciyar jaruma a masana’antar kannywood wanda take kan sharafinta kuma jaruma a shirin fim din Gidan Badamasi Umma shehu, a yau ne take bayyana farin cikinta ga diyarta Ameera wanda cika wasu shekaru har ma take tayata murnar wannan shekaru data samu.
Jaruma Umma shehu ta kasance bazawara ba budurwa ba wanda diyarta ta ma zuwa nan gaba za’a iya yin auren ta, Umma shehu tayi kalamai masu shikima kan diyarta a lokacin da take tayata murnar cika wannan shekaru data samu.
Karanta wannan labarin
Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo
Jaruma Umma shehu ta wallafa wadannan hounan ne a shafinta na sada zumunta instagram, kamar yadda zakuga hotunan a kasa.
Ga hotunan nan sai ku kalla.
Karanta wannan labarin
Yinwace tasa mutanan arewa suke cin Fara ko sha’awace tasasu.