Karan da ‘yan hakidar shi’a suka shigar ya jawomusu matsal tsalu masu Yawa Wanda.

An maka darecta janeral na hukumar tsaro na farinkaya DSS da sufeta janar na ‘yansanda bisa Zarginsu da cin zarafin mabiya shi’a a Nigeria.
A safiyar yaune muka Sami wani rahotan daga shafin legit.ng hausa Wanda muka tsinkayi wani rahotan dake cewa Ana zargin Shugaban DSS na fararan Kaya da da sufeta janar na ‘yansanda bisa Zarginsu da cin mutuncin mabiya hakidar shi’a ta malam El-zazzaki.
Sulaiman sadine ya shigar da Karan da ake zargi a ranar 4 gawatan oktoba a ranar litinin data gabata.
Haka zalika an shigar harda rundinar sojojin Sama na Nigeria kwamanda janar na NSCDC dakuma Babban lauya nakasa bakidaya AGF a matsayin na uku Wanda ake tuhuma.
Acikin samacin da Bala ya gabatar ya shidawa koto cewa farmakin da sojojin da Kuma Yansanda suka kawomusu shine yasa mutanansu suka tarwatse suka shiga Daji Mata da Maza Wanda Hakan yakawo aukuwar hatsarirrika da Dama dakuma jikkata.
Da wannan nakawo karshen rahotan ni A.Usman Ahmad kucigaba da kasancewa tare damu a shafinmu na Dalatopnews.
KU KARANTA WANNAN:
Kyawawan Hotunan Jikokin Buhari Tare Da Maman Wadda Hadiza Buhari Babbar Yarsa
Yinwace tasa mutanan arewa suke cin Fara ko sha’awace tasasu.
Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo
Jerin Wayoyi (52) Da Zasu Daina Yin Whatsapp Nan Da Wata Daya November, 2021
Subahanallah: Yadda ‘yan bindiga suka kai mummunan hari jihar Zamfara sunyi ta’asa
Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.