Kungiyar ISWAP sunkai harin naiman fansa Zuwa ga mayakan Boko Haram Wanda Hakan yajawo.

Kungiyar ISWAP ta kai hari kan mayakan Boko Haram a wani lamari mai kama da ɗaukar fansa a yankin Tafkin Chadi.

A Yammacin yaune muka samu rahotan ‘yankungi iswap sunkai wani sumaman daukan fansa was Yan Boko Haram.

Rahotan na Zuwa mukune kaitsaye daga shafinmu na Dalatopnews.

Hakan na zuwa ne kwana biyar bayan da wasu mayaƙan Boko Haram suka kashe mayaƙan ISWAP 24 a Tsaunukan Mandara da Gaba a garin Gwoza na jihar Bornon Najeriya, kamar yadda kafar yaɗa labaran PRNigeria ta ruwaito.

Mayaƙan ISWAP ɗin sun kai harin ne sansanin kwamandan Boko Haram Bakoura Modou a yankin Tafkin Chadin a jiya.

PR Nigeria ta ce mayaƙan ISWAP ɗin sun far wa sansanin Boko Haram ɗin ne a cikin wasu kwale-kwlae masu tsananin gudu har 50.

“An kashe fiye da mayaƙan ISWAP 87 a faɗan, a cewar kafar PR Nigeria.

Kucigaba da bibiyarmu a shafinmu na  Dalatopnews Domin samin labaran Duniya kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Wata Gwagguwar Biri Ta Mutu A Hannun Wani Mutum Data Shaku Dashi

Tirkashi Wata Budurwa Ta Fashe Da Kuka Tare da Nemi Gafarar Iyayenta Bayan Fitar Bidiyon iskanchinta

Wannan Shine Dalilin Dayasa Ma Auri Jarumar Kannywood Cewar Shu’aibu Lilisko

Jarumar kannywood Umma shehu a yau ne take farin cikin taya diyarta “Happy Birthday”

Karan da ‘yan hakidar shi’a suka shigar ya jawomusu matsal tsalu masu Yawa Wanda.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button