Kyawawan Hotunan Jikokin Buhari Tare Da Maman Wadda Hadiza Buhari Babbar Yarsa

Shugaban Kasar Nijeriya Muhammad Buhari Wadda Mutane Da Dama Suna Zaton Halima Buhari Itace Babbar Diyarsa

Saide A Yau Muka Ci Karo Da Wata Wallafa Da Wani Shafi A Instagram Mai Suna Naijafinest Sukayi Wata Wallafawar Hotunan Hadiza Tare Da Iyalanta Yan Mata Da Kanana Kamar Haka


Zamu So Karben Ra’ayoyin Game Da Wayannan Zaffaffen Kyawawan Hotunan Yan Mata Jikokin Buhari

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Kalli Wasu Hotunan Fati Washa A Kasar Turkey Masu Daukan Hankali

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button