Kyawawan jaruman kannywood mata guda 10 da da tauraransu yake haskakawa a wannan lokaci

Kamar yadda kuka sani a masana’antar kannywood akwai jarumai mata masu tsananin kyau wanda tauraronsu yake harkakawa, duk wanda yaga wadannan matan sai yaji yana kaunar su.
A yau ne aka jero wasu daga cikin jaruman na kannywood mata mafiya kyau masu kanana shekaru, wanda taurarasu yak kan haskakawa.
Karanta wannan labarin
A cikin bidiyon zakuga jaruma sun kai guda goma 10 wanda dukkan su kyawawa ne babu wanda zai gansu ya kushe su.
Dama masana’antar ta kannywood ta saba tara jarumai mata masu tsananin kyau da farin jini, wanda ta tun yanzu ake shirya fina-finai da irin wadannan matan ba idan kukayi duba da fina-finan chan baya da suka shude.
Karanta wannan labarin
Tirkashi Wani Matashi Yayi Lalata Da Mahaifiyarshi Ta Haifi ‘Ya’Ya Uku
Domin kusan wadannan kyawawan jaruman na kannywood wanda tauraransu yake haskakawa, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan sai ku kalla kai tsaye.
Karanta wannan labarin
Yadda Na Rasa ‘Ya’Yana Guda Biyu A Lokacin Danayi Parking Da Motata Cewar Mawaki Sunusi Pambeguwa