Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

kamar Yadda Kuka Sani A Yan Kwanakin Baya Aka Tattauna Wata Jita-jita A Kafafen Sada Zumunta Akan Cewa Akwai Soyayya Tsakanin Malam Isah Ali Pantami Da Jaruma Hadiza Gabon.
A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Mun Gano Cewa Wannan Maganar Ba Haka Take Ba, Domin Kuwa Dalilin Daya Kawo Wannan Jita-jitar Baiyi Dai-dai Da Abunda Mutane Suke Zato Ba.
Hakika A Kwanakin Baya Malam isah Ali Pantami Yayi Yabo Kan Hadiza Gabon, Lokacin Da Tayi Wani Kuskure Sannan Kuma Ta Nemi Yafiyar Allah, Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Twitter.
Bayan Faruwar Wannan Al’amari Ne Mutane Da Dama Suke Ta Yabon Jarumar Akan Wannan Neman Gafarar Datayi A Wajen Allah, Cikin Masu Yabon Jarumar Akan Wannan Abu Datayi Har Da Malam isah Ali Pantami.
To Wannan Shine Dalilin Dayasa Mutane Suke Zaton Akwai SoyayyabA Tsakaninsu Daga Karshe Zantuttuka Suke Ta Fitowa Na Karya Game Da Haka.
Wasu Har Da Cewa Wai Hadiza Gabon Tace Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureta Zata Daina Harkar Film! To Wannan Maganar Ba Haka Take Ba, Domin Bincikenmu Ya Tabbatar Mana Wannan Maganar Ba Haka Take Ba.
Haka Zalika A Wasu Shafukan Dasuka Wallafa Wannan Batu Akwai Mutane Da Dama Dasuke Ta Zagin Jarumar Wanda Hakan Bai dace Ba, Dama Ita Haka Kirkirar Karya Take, Idan Aka Kirkiri Karya Akan Mutum Takan Yiyu A Janyo Masa Zagi.
Ga Wata Guntun Bidiyo Da Wani Saurayi Yayi Cikakken Bayani Game Da Al’amarin Sai Ku Kalli Bidiyon Domin Ku Ganewa Idonku.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Al’amarin.
Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tofah Hadiza Gabon Tayi Abunda Ya Burge Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan Labarin:
Zan iya Daina Harkar Film Idan Malam Isah Ali Pantami Zai Aureni Cewar Hadiza Gabon