Advertisement

Tirkashi An Kai Karan Hafsat idris Kotu Kan Cinye Kudin Aiki/Whitemoney Ya Cinye Gasar BBNaija

Tirkashi  Anan Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Labari Akan Ankai Karar Hafsat Idris Gaban Kotu Bayan Cinye Kudin Aiki.

Kamar Yadda Gidan Radio Na Dala FM Ya Fitar Da Wani Rohoto Akam Jaruma Hafsat Idris, Rohoton Ya Bayyana Cewa Wani Kamfani Yakai Karar Hafsat Idris Gaban Kotun Jihar Kano Da Unguwar Ungoggo Biyo Bayan Cinye Wani Zunzurutun Kudi Da Tayi Har Naira Miliyan Daya Da Dubu Dari Uku Bisa Saba Alkawarin Da Tayi Nayi Musu Bidiyon Rawa Kuma Ta Karbi Kudin Takiyin Rawar.

Rohoton Ya Ci Gaba Da Cewa Jarumar Tazo Wajen Daukan Bidiyon Har Anfara Aikin, Daga Baya Jarumar Ta Gudu Bata Dawo Ba, Shiyasa kamfanin Ya Bukaci Kotun Data Umarchi Jarumar Ta Dawo Musu Da Kudinsu Tunda Bata Kammala  Musu Aikinba.

Ita Dai Wannan Kudin Da Suke Bukatar Jarumar Ta Dawo Musu Dasu Shine, Tayi Silar Arowa Kayan Aiki Da Kamfanin Yayi Wanda Rashin Goyon Bayan Jarumar Yasa Sukayi Mummunar Asara Ta Kidin Aron Kayan.

Duk Da Dai Bamuji Ta Bakin Jarumar Ba Akan Menene Dalilin Dayasa Bata Dawo Da Kudin ba Kuma Bata Kammala Aikinba.

Ga Wata Guntuwar Bidiyo Da Akayi Cikakken Bayani Game Da Haka.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Zargin Da Akeyiwa Jarumar Kannywood Wato Hafsat Idris Akan Cinye Kudin Aiki.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

innalillahi Jarumar Film Din LABARINA Teemah Yola Ta Gamu Da Rashin Lafiya Mai Tsanani

 

Ku Karanta Wanann Labarin:

innalillahi Jarumar Kannywood Maryam kk Tana Fama Da Rashin Lafiya Mai Tsanani

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button