Tirkashi Ansace wata budurwa a jami’ar Bayaro ta Jihar Kano Wanda lamarin yamutukar daga hankalun daliban makarantar.

Tirkashi rundunar ‘yansandan jihar Kano sun tabbatar da sace wata dalibar jami’a ta bayaro.

Rahotan na zuwamukune Kai tsaye da shafinmu na Dalatopnews.

Muntsinkayi wanann rahotan da shafin BBC hausa a yammacin yau da misalin karfe hudu 4:00 nayamma Wanda rahotan ke tabbatar da cewa ansace dalibar Kuma Ana zargin masu garku da mutanene.

Kakakin rundinar jami’an ‘yansandan Jihar Kano DSP Abdullahi haruna kyawa yace sunsami rahotan batan yarinyar ta Kiran wayar salula Wanda ake shaida musu cewa yarinyar ta Bata ba a gantaba tun bayan fitarta.

Ta shaida musu cewar zataje ziyara zuwa unguwar kuntau Baya da Nan basukara ganintaba Wanda Hakan yamutukar daga musu hankali.

Jihar Kano na Daya daga Cikin ja hohin da suke da makwaftaka da jahohi Guda biyu Jihar Kaduna Jihar Katsina wannan jahohi na Daya daga Cikin Mayan Jihohi a yankuna arewa da suke fama da matsalar satar mutane  a yankin da Neman kudin fansa.

Sai dai rundinar yansandan Jihar Kano sun shaidawa jama’a cewa suna iya bakin kokarin dan gani sun dakile wadannan lamari.

Muna Jan hankali ga daliban makaranta da su dinga Lura da irin mutanan da zasuyi ma Amala a Cikin makaranta sannan susa Ido akan dukmutumin da ba su aminta da Shiba suyi gaggawar sanar da hukumar’yansandan Jihar Kano Dan daukan mataki.

To jama’a zamu so mukarbi ra’ayoyinku akan aukuwar wannan lamarin a Jihar Kano zaku iya biyomu Kai tsaye a sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Kungiyar ISWAP sunkai harin naiman fansa Zuwa ga mayakan Boko Haram Wanda Hakan yajawo.

‘Yan bindiga sun hallaka mutane goma sha tara 19 ciki har da kananan yara da mata sannan suka kone gidahe

Yadda Na Rasa ‘Ya’Yana Guda Biyu A Lokacin Danayi Parking Da Motata Cewar Mawaki Sunusi Pambeguwa

Wata Gwagguwar Biri Ta Mutu A Hannun Wani Mutum Data Shaku Dashi

Tirkashi Wata Budurwa Ta Fashe Da Kuka Tare da Nemi Gafarar Iyayenta Bayan Fitar Bidiyon iskanchinta

Kada kumanta kudanna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button