Wannan Shine Dalilin Dayasa Ma Auri Jarumar Kannywood Cewar Shu’aibu Lilisko

Fitaccen Mai Fitowa A Fina-finan Hausa Shu’aibu Lilisko Ya Bayyyana Dalilin Dayasa Ya Auri Jarumar Film,  A Yayin Hirarsa Da Gidan Telebijin Na BBC Hausa A Cikin Shirin Daga Bakin Mai Ita.

Jarumi A Masana’antar Kannywood Wato Shuaibu Lilico Ya Amsa Tambayoyi Dayawa Game Da Rayuwarsa, Yadda Acikin Bayaninsa Ya Fadi Dalilin Dayasa Ya Auri Jarumar Film.

Acikin Bayanin Jarumin Ya Bayyana Cewa Bai Taba Zaton Zai Auri Jarumar Film Ba, Sai Dai Ita Rayuwa Duk Abunda Kake Ganin Bazakayishi Ba, Sai Kuma Kaganshi Acikin Littafin Kaddararka.

Shuaibu Lilisko Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa Tun Daga Garin Da Aka Haifeshi Matsayin Karatunsa, Da Yadda Ya Shiga Harkar Film.

Sannan Ya Bayyana Kalar Abinchin Da Yafi so, Da Kuma Kalubale Na Rayuwarsa Ta Harkar Film Duk Dai Zaku Saurara Acikin Bidiyon Dake Kasa Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

 

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Ma Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Munaso Ku Danna Alamar Kararawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jarumar kannywood Umma shehu a yau ne take farin cikin taya diyarta “Happy Birthday”

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Karan da ‘yan hakidar shi’a suka shigar ya jawomusu matsal tsalu masu Yawa Wanda.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button