Wata Gwagguwar Biri Ta Mutu A Hannun Wani Mutum Data Shaku Dashi

Labari Mai Ban Tausayi Da Al’ajabi Akan Wata Gwagguwar Biri, Yadda Ta Mutu A Hannun Mutumin Datafi Shakuwa Dashi.
Kamar Yadda Shafin BBC Hausa Ta Rawaito Gwagguwar Biri Ta Mutu A Hannun Mutumin Datafi Yin Shiri Dashi.
Ndakasi mai shekara 14 ta mutu ne bayan fama da
rashin lafiya a hannun mai kula da ita da kuma
babban abokinta Andre Bauma a gidan ajiye dabbobi
na Virunga National Park da ke Jamhuriyar
Demokradiyyar Kongo.
Tun da aka gano Ndakasi makale da gawar
mahaifiyarta a lokacin da take jaririya ‘yar watanni
biyu, Bauma ya dauki nauyin kula da ita.Bauma ya ce mutuwar Ndakasi ta kada shi sosai
saboda ya dauke ta kamar ‘yar cikinsa.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Bayani.
Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Wata Budurwa Ta Fashe Da Kuka Tare da Nemi Gafarar Iyayenta Bayan Fitar Bidiyon iskanchinta
Ku Karanta Wannan Labarin:
Karan da ‘yan hakidar shi’a suka shigar ya jawomusu matsal tsalu masu Yawa Wanda.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yinwace tasa mutanan arewa suke cin Fara ko sha’awace tasasu.