(Wuff!! Season 2 Episode 20) Ali Nuhu Abdul M Shareef Lilin Baba Azima Gidan Badamasi Soja Boy

Katataccen Shirin Film Dinnan Mai Suna Wuff Da Ake Haskawa A Tashar Lilin Baba Duk Sati Kamar Yadda Kuka Sani A Wancan Satin Antsaya A Episode 19 Yanzu Kuma Za’a Ci Gaba Da Episode 20.
Shirin Da Yawanchin Al’ummah Suke Sha’awar Kallonsa Duba Da Yadda Ake Cakwakiyar Soyayya Da Abubuwan Dasuka Shafi Al’amuran Yau Da Kullum Ga Bidiyon Dai sai Ku Kalli Cikakken Film Din Mai Suna Wuff.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan Labarin:
innalillahi Jarumar Film Din LABARINA Teemah Yola Ta Gamu Da Rashin Lafiya Mai Tsanani