Yinwace tasa mutanan arewa suke cin Fara ko sha’awace tasasu.

Sana ar Fara tazama abin mamaki ga sauran Kasashen ‘ketare.

Aslamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokacin a yau rahotan namu yakawomana yadda ake gudanar da yadda ake kasuwancin fara.

To farade idan mukace Fara dukwani ba haushe ko Wanda take Jin yaran hausa yasan fara.

A Nigeria yanking arewa maso gabashin Nigeria wato yanking Barno kenan sune yanking da sulafi ko Ina Safarar fara.

A yanking Barno sukanyi kasuwancin fara tamkar kasuwancin kife, sukan fita kamun Fara tin misalin karfe takwasa  na dare sannan su dawo da safe sukan Kamo fari da Yawa sannan sugyarata sukaita kasuwa.

Baya da kasuwar damaturu da ake kaiwa Fara akan Tsallaka da ita har yankin Niger Suma sukan amfani da ita sosai Kamar a yankin na arewacin Nigeria.

Bara mu wallafa muku wannan video Dan Ganin yadda kasuwar Barno take dakuma yadda ake gudanar da kasuwancin  fari.

Gab video Sai kukalla.

 

Zamuso muji ra’ayoyinku akan wannan kasuwancin farar Amma kafin wannan idan wannan shine karanka nafarko awannan shafin munaso ku Danna Mana alamar kararrawar sanarwa Domin samin Jin kararrawar shirye-shiryanmu masu kayatarwa mungode.

KU KARANTA WANNAN:

Jerin Wayoyi (52) Da Zasu Daina Yin Whatsapp Nan Da Wata Daya November, 2021

Subahanallah: Yadda ‘yan bindiga suka kai mummunan hari jihar Zamfara sunyi ta’asa

An kama dalibai Mata masu Shirin tada zaune tsaye Wanda suka gudanar da zanga-zanga a jami’ar Maiduguri.

 

Za a dinga biyan daliban da suke fannin koyarwa kudade a duk karshen zangon karatu Mai digiri (75,000) Mai NCE (50,000) wannan yakawo CeCe kuce ga daliban da suka Gama karutu musamman NCE a Kafar Sada zumunta.

Shin zaka iya cin Fara ko kwa Ku biyomu a sahinmu na tsokaci Domin Jin ra’ayoyinku mungode.

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button