Advertisement

Alhamdullilah Masoyan Adam A Zango Da Ado Gwanje Sun Cika Da Murna Dawowarsu Kasar Nijeriya Lafiya

In Baku Manta De A Makwan Da Ya Gabatane Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Da Akeyi Na Cewa Adam A Zango Da Ado Gwanja Sunyi Sillar Rasuwar Wata Mata Da Yayanta A Hanyarsu Ta Zuwa Nijar Domin Gudanar Da Wani Wasa

Kamar Yadda Rahotannin Suka Bayyana Jaruman Sun Samu Hatsari Ne Yayin Da Motar Da Suke Ciki Tayi Awon Gaba Da Wata Mata Da Yayanta Uku Kuma Sukace Ga Garinku Nan

Duk Da Kasancewar Adam A Zango Ko Ado Gwanja Babu Daya Daga Cikinsu Dake Jan Motar Kuma An Kama Direban Dake Tukin Motar Amma Kuma An Rike Jaruman Saboda Matsalar Tsaro Kasancewar Wasu Daga Matasan Kasar Sun Fusata Musamman Saboda Labarin Da Aka Bayyyana Na Cewar Bayan Sun Kade Matar Sunyi Halin Ko In Kula Sannan Kuma Sun Wuce Domin Karasawa Inda Zasu Gudanar Da Wasan Da Ya Kawo Su Kasar

Koda Yake Bayanan Zango Da Gwanja Sun Fito Sunyi Bidiyo Na Ta’aziyya Da Jajantawa Ahalin Wayanda Suka Rasu Da Kuma Jajantawa Al’ummar Kasar Duk Da Hakan Bai Sa An Daina Maganganu Marasa Dadi A Shafunka Sada Zumunta Ba Kan Ganin Rashin kyautatawar Da Jaruman Sukayi

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

Kwana Uku Kafin Aurenta Allah Yayi Mata Rasuwa innalillahi Wa’inna ilaihir Raji’un

Saide A Wannan Makwan Ne Shafukan Sadarwa Musamman Instagram Suka Cika Da Hotunan Jaruman Ana Taya Su Da Murna Dawowa Da Jajanta Musu Abinda Ya Faru Da Su Muna Fatan Allah Ya Kara Kiyayewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button