Advertisement

Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani Cewar Balarabe Wambai

Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Kowanne Dan Adam Yana Da Buri A Rayuwarsa Yadfa Wasu Suke Boye Abun Acikin Zuciyarsu,  Wasu Kuma Sukan Sakawa A Tayasu Da Addu’a, Wasu Kuma Suna Bayyanawa A Kafafen Sada Zumunta.

Ibrahim Balarabe Wambai Mutum Ne Wanda Yake Da Wani Buri A Cikin Zuciyarsa Kuma Har Abu Ya Fito Fili.

Munga Mutumin Ya Wallafa Wani Bayani A Shafinsa Na Facebook Tare Da Bayyana Gaskiyar Al’amari  Game Da Kudurinsa.

Acikin Burinsa Ya Bayyana Soyayyarsa Ga Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Take Sharafinta Acikin Film Dinnan Mai Dogon Zango Da Tashar Arewa 24 Take Haskawa Mai Suna Kwana Casa’in.

Jarumar Wanda Ake Kiranta Da Suna Hajiya Rabi Kuma Matar Gwamna Acikin Shirin, Malam Ibraheem Balarabe Ya Bayyana Soyayyarsa Ga Ita Yadda Ya Wallafa Wani Dan Gajeren Bayani A Shafinsa Na Facebook Kamar Haka.

 

Dan Allah Ku Tayani Da Adu’a Da Gaskee Nakeyi Allah Yasa Hajiya Rabi Kwana Casa’in Tayi Wuff Dani.

Wannan Shine Abunda Mutumin Ya Fada Kuma Zamu so Mu Karbi Addu’oinku Akan Wannnan Kuduri Nasa.

Munaso Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Masoyiyarsa Watakila Adu’arsa Ta Karbu Tayi Wuff Dashi.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Alhamdullilah Masoyan Adam A Zango Da Ado Gwanje Sun Cika Da Murna Dawowarsu Kasar Nijeriya Lafiya

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Maganar Auren Hadiza Gabon Da Malam isah Ali Pantami Abun Yayi Yawa Amma Ku Kalli Wata Bidiyo

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tofah Soyayya Tana Shirin Faruwa Tsakanin Hadiza Gabon Da Malam Isah Ali Pantami

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button