Dole Mu Saka Soyayyar Annabi Muhammad (SAW) A Zuciyoyinmu Cewar Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakim Shuganan Kasa A Shekarun Baya Wato Atiku Abubakar Ya Bayyana Farin Cikinsa Na Ganin Wayan Maulidi.
Acikim Bayanin Da Ya Aikawa Al’ummar Musulmai Ya Fada Cewa, ina Mai Mika Dubun Gaisuwa Ga Al’ummar Nigeria Na Ganin Watan Da Muke Marhabin Dashi Wato Maulidi.
Tabbas Lokacin Maulidi, Lokacine Da Masana Sira Wato Masana Tarihin Manzon Allah (SAW) Ke Karantar Samu Asalin Tarihi, Gwagwarmaya, Karamchi, Tausayi Da Rahama Irinta Manzon Allah (SAW).
Wannan Wata Na Maulidi, Wata Ns Dake Karawa Mutane Son Alqur’ani Mai Girma Da Kuma Cusa Mana Soyayyar Manzon Allah (SAW) A Zuciyoyinmu.
Haka Zalika Wannan Watan Shine wanda Ke Koyar Mana Mu Kasance Masu Yafiya Da Tausayin Yan Uwanmu Musulmai Wanda Muka Sani Da Ma Wadanda Bamu Sani Ba.
Baya Da Haka Ina Kira Ga Mutanen Nigeria Dasu Dage Wajen Yin Addu’a Acikin Wannan Watan Domin Neman Zaman Lafiya Da Kuma Dorewar Arzikin Kasarmu.
Wannan Shine Sakon Da Atiku Abubakar Ya Aikewa Musulman Nigeria A Farkon Shigowa Watan Maulidi.
Zamu so Ku Karbi Ra’ayoyinku Akan Wannan Sako Nasa, Sanann Zamu So Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa.
Baya Da Haka Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbi Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Har Yanzu Akwai Harsashi A Jikina Da Matata Cewar Sheik Ibrahim El-Zakzaky
Ku Karanta Wannan Labarin:
Kungiyar ISWAP sunkai harin naiman fansa Zuwa ga mayakan Boko Haram Wanda Hakan yajawo.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Wannan Shine Dalilin Dayasa Ma Auri Jarumar Kannywood Cewar Shu’aibu Lilisko