Advertisement

Har Yanzu Akwai Harsashi A Jikina Da Matata Cewar Sheik Ibrahim El-Zakzaky

Kamar Yadda Kuka Sani Tun Shekaru Shida Baya A 2015, Lokacin Da Aka Fafata Tsakanin Mabiyansa Da Sojoji Ya Bayyana Cewa Akwai Harsashi Ajikinsa Dana Matarsa.

Rohoton Ya Fito Daga Bakin mataimakin Kakakin Kungiyar Shi’a (IMN) Abdullahi Usman, Yadda Yace El-zakzaky Ya Bayyana Hakane A Lokacin Daya Karbi Bakunchin Tawagar Fastoci.

Baya Da Haka Gidan Jaridar Punch Ta Rawaito Cewa, Shugananin Addinin Kiristoci Sun Ziyarchi Malamin Bayan Sakinsa Da Kotun Kaduna Tayi Domin Jajanta Masa Akan Abunda Ya Faru.

A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Mungano Cewa Tawagar Kiristocin Sun Ziyarchi Malamin Ne Bayan Fitowarsa Daga Kurkuku A Dalilin Ciyarwar Dayake Yiwa Bazawarai Yan Addinin Kiristoci.

Acikin Bayanin Mataimakin Kungiyar Shi’a Wato Usman Yace.

Malam Yana Taimakon Al’ummar Kiristoci Da Abinchine Bisa Dalilin Fatattakar Yunwa A Kasa.

Sannan Malam Yayi Musu Umarni Ga Taimakon Mabukata Domin Idan Ka Taimaki Wani, Kaima Allah Zai Taimakeka.

Baya Da Haka Malam Ya Bayyana Cewa Akwai Burbushin Harsashi A Jikinsa Dashi Da Matarsa.

Sannan Ya Godewa Tawagar Kiristocin Da Suka Ziyarceshi.

Daga cikin tawagar da suka ziyarci malamin akwai, Fasto Yohanna Buru, daga Kaduna, Titus ishaku Daga Jos, John Ahmadu daga Abuja da kuma fasto Julius Audu.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani.

Sannan Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Wani mutumi ya mutu a lokacin da yake tsaka da lalata da ‘yan mata 2

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi Wani Matashi Yayi Lalata Da Mahaifiyarshi Ta Haifi ‘Ya’Ya Uku

 

Ku Karanta Wannan Labarin:

Kungiyar ISWAP sunkai harin naiman fansa Zuwa ga mayakan Boko Haram Wanda Hakan yajawo.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button