Ina Barin Mijina Yayi Lalata Da Mahaifiyata Ko Kanwata Idan Banaso Ya Kwanta Dani Cewar Wata Mata

Tofah Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Mata Iyayen Kishi Kuma Kowacce Mace Tana Da irin Kishinta, Anan Kuma Sai Muka Samu Labarin Wata Matar Aure Da Rayuwarta Tasha Bam-Bam Da Sauran Mata.
Kamar Yadda Gidan Jaridar Hausa Legit Ya Rawaito, Wata Mata ‘Yar Asalin Kasar Amurka Tana Baiwa Mijinta Danar Kwanciyar Aure Da Mahaifiyarta Ko ‘Yar Uwarta A Lokacin Daya Bukaci Mace.
Madi Brook’s Yar Asalin Kasar Amurka Ce Ta Bayyanawa Mabiyanta Dake Shafin TikTok Yadda Rayuwar Aurenta Ta Kasance.
Matar, Mahaifiyarta Da Mijin Suna Rayuwarsu Yadda Suka Ga Dama A Wani Sashenma Har ‘Yar Uwartama Haka Suke Gudanar Da Rayuwarsu.
A Cewar Matar Ta Bayyana Cewa Ni Da Mahaifiyata Muna Musayar Miji Kuma Hakan Yanada Matukar Kayatarwa Kwarai Da Gaske.
Acikin Bayaninta Ta Bayyana Cewa A Duk Lokacin Da Mijinta Ya Bukaci Mace Tana Bashi Damar Kwanciya Da Mahaifiyarta Ko Kanwarta, Domin A Cewar Ta Ita Mace Ce Mai Bayar Da Kanta Ga Mijinta Sau 2 A Kowanne Sati.
Tirkashi Kunji Yadda Wannan Badakala Takasance, Zamu so Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Mummunar Dabi’a Da Wadannaj Mutanen Sukeyi A Gida Daya.
Kada Ku Manta Idan Wannan Ne Shigowarka Ta Farko A Wannan Shafi Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Wani Matashi Yayi Lalata Da Mahaifiyarshi Ta Haifi ‘Ya’Ya Uku
Ku Karanta Wannan Labarin:
Tirkashi Wata Budurwa Ta Fashe Da Kuka Tare da Nemi Gafarar Iyayenta Bayan Fitar Bidiyon iskanchinta
Ku Karanta Wannan Labarin:
An sami nasarar ceto matunae 180 a Jihar zamfara Wanda masu.